Cooking Instructions
- 1
Kisamu bowl kizuba 1-2 cup na ruwa ki marmasa maggi kadan sekidinga saka gurasar aciki kina tsomawa seki cire ki turarasu.....idan tayi laushi kisauke ki yanyankata da girma
- 2
Kisamu kuli kulinki ki dakashi da kayan kamshi da maggi
- 3
Kisamu bowl sekizuba iyakar adadin man daze isheki sekizuba kuli kulinki ki juya sosai....ki dauko gurasar nan taki ki barbada dakakken yaji kadan sekizuba hadin kuli kulinki ki wanke hannunki ki juya sosai seki kawo tomatoes, cucumber, albasa,green pepper da kikayanka ki zuba kijuya....enjoy
Similar Recipes
-
-
-
#garaugaraucontest #garaugaraucontest
garau garau abinci ne mai matukar dadi Kuma abin sha'awane a qasar hausa Mmn Khaleel's Kitchen -
White rice & stew with Farfesun Banda White rice & stew with Farfesun Banda
Made for Sahur #1post1hope Mom mufeedah -
Native Rice and beans Native Rice and beans
I discover that more ideas are coming while cooking I love my kitchen I love cooking Sasher's_confectionery -
Miyar kubewa busashshe by mmn Khaleel's kitchen Miyar kubewa busashshe by mmn Khaleel's kitchen
#northernsoupcontens Mmn Khaleel's Kitchen -
-
-
Savory potato sauce Savory potato sauce
#saucecontest You have to try this special savory potato source and sure thank me later. Sasher's_confectionery -
-
Miyar kayan lambu Miyar kayan lambu
Yana da muhimmaci ga lafiya Kuma kowa zai iya ci sann Kuma kowa zai iya yi Habiba Abubakar
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/12036750
Comments