Dalgona coffee

Beely's Cuisine
Beely's Cuisine @cook_17311217
Kaduna

Naga anatayine nima nace bara nashiga yayi kuma iyalina sunji dadinshi sosai mungode cookpad

Dalgona coffee

Naga anatayine nima nace bara nashiga yayi kuma iyalina sunji dadinshi sosai mungode cookpad

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Coffee cokali biyu
  2. Madarar ruwa
  3. Sugar cokali biyu
  4. Ruwan xafi cokali biyu

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Xaki hada coffee,sugar da ruwan xafi kiyita juyawa harse yayi kauri yaxama fluffy

  2. 2

    Kixuba madarar ruwanki acup sekisa hadin coffee dinki a piping bag kixubashi asaman madarar

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Beely's Cuisine
Beely's Cuisine @cook_17311217
rannar
Kaduna
Bilkisu habibu also kwown as mmn afnan married wit 2 kids, A dental therapist by profession.hav too much passion for cooking 😋
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes