Edit recipe
See report
Share

Ingredients

  1. Egg
  2. Nikakken nama
  3. Curry
  4. Maggie
  5. Salt
  6. Onions
  7. Tafarnuwa
  8. Red chilli
  9. Veg oil idan kina so
  10. Breadcrumbs\busashshen bread

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki tashafa nama sannan ki nika idan Kuma kina da mince meat kiyi amfani dashi. Ki saka a bowl, ki zuba onions, tafarnuwa da jajjagen attatugu sannan zaki iya yanka su carrot da green paper kanana.

  2. 2

    Ki zuba su Curry dinki da su Maggie da gishiri da sauran kayan kamshi ki juya soae su hadu.

  3. 3

    Daga nan saeki dauki kwai dafaffe ki lullube shi da naman yayi Kamar kwallo. Saeki mulmula saboda gudun kada ya rushe acikin kwan ko mai. Saiki saka a fridge yayi kamar 20 min haka

  4. 4

    Saeki dauki kwai dafaffen ki saka sa a cikin kwai ki maida a fridge yayi kamar 15mins

  5. 5

    Saki ciro zakiga bazae rinka fashewa ba. Ya danyi karfi

  6. 6

    Daga nan saki Sami breadcrumbs ko busashshen bread ki murza sai ki saka acikin ruwan kwai idan kika ciro ki saka a breadcrumbs saeki soya idan yayi brown to ya soyu

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Comments

Written by

Neeshar's Kitchen
Neeshar's Kitchen @jays_kitchen
on
Kebbi, Nigeria

Similar Recipes

More Recommended Recipes