Ingredients

  1. 3 cupsflour
  2. 1 tbspsugar
  3. 1 tspbaking powder
  4. 1 tspsalt
  5. 6eggs
  6. Water as required
  7. 5 tbspbutter

Cooking Instructions

  1. 1

    Waɗannan sune kayan da zaayi amfani dasu wurin yin scotch egg

  2. 2

    Za'a haɗa duka dry ingredients ɗin azuba kuma butter aciki, sai azuba ruwa ahankali har sai dough ɗin yahaɗu, amma kada yayi tauri kuma kada yayi ruwa ruwa

  3. 3

    Sai aɗibi dough ɗin daidai yadda akeso, sai ayi flattening ɗinshi, sai a fidda square shape, sai ayi amfani da pizza cutter ya yanka side ɗin dough ɗin kamar yadda ake gani a hoto, sannan sai asa ƙwai a tsakiya.

  4. 4

    Sai a ɗago dough ɗin kamar yadda yake a hoto, sannan sai a jawo side ɗin sai ayi pinching

  5. 5

    Sai asake ɗauko wani dough ɗin ayi shi square shape sai ayi masa yadda akayi ma step ɗin farkon, bayan angama sai a fasa ƙwai asa brush agoga a saman sannan sai a gasa.

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Written by

KAITA'S KITCHEN
KAITA'S KITCHEN @Kaitaskitchen2
on
Katsina

Similar Recipes

More Recommended Recipes