Fried Irish With egg sauce

zainab mukhtar
zainab mukhtar @cook_17990319
Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki fere Dankali a dafa da dan gishiri inya fara taushi a tsiyaye

  2. 2

    Ki fasa kwai kisa kayan kamshi da dandano da albasa a soya a mai

  3. 3

    Egg sauce zaki jajjaga tarugu tattasai albasa kisa mai a wuta inyai zafi ki juye jajjagen kisa kayan kamshi da dandano ki rufe sai ya fara soyuwa

  4. 4

    Ki fasa kwai ki kada a juye ciki aita motsawa har ya fara soyuwa saiki juye Dankalin ki motse a rufe a kashe wuta

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
zainab mukhtar
zainab mukhtar @cook_17990319
on

Comments

Similar Recipes