Share

Ingredients

  1. Shinkafa
  2. food colour
  3. Mai

Cooking Instructions

  1. 1

    Dafarko nadafashikafatani a tukunya goda, sai da shinkafata ta tafasa sai niwankita sosai to da niwanki sai niraba ta gida hudu

  2. 2

    Sai nizuba food colour green atunkunya daya,sai nisa blue atunya daya,sai nisa yellow a tunkaya daya,sai takuma fara ni bata a tunya daya kuwaci tukunya sai nizuma vegetable oil kadan aciki ruwan da nisa shikafata kashi nabiyu kuma nayi hakan ne da ya yiman sauqin juyawa tonda zan hadisuwuri daya

  3. 3

    To idan yayi sai.kahadisu wuri daya ka juya sosai sai kuwaci kala fito kamar yada kagani

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Umma Ruman
Umma Ruman @cook_19811177
on
Abuja Gwarinpa 2 , Mab Global Estate

Similar Recipes