Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Macaroni
  2. Attaruhu
  3. Albasa
  4. Alayyahu
  5. Maggie
  6. Gishiri
  7. Kayan kamshi

Cooking Instructions

  1. 1

    Da Darko Zaki Yi greating attaru d albasa sannan ki zuba Mai a tukunya sai ki sa albasa d aka yankan a soya sama sama Sai a zuba attaruhu shi ma a soya Sai a zuba ruwa dai sai yadda sai dafa macaroni a sa Maggie d kayan kamshi idan ya tafasa sai a zuba macaroni idan t dahu sai a sa alayyahu d aka yankan shi kuma aka wanke a juya sai barshi na tsawon minti biyar sai a sauke a ci lfy

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummu hamid
Ummu hamid @ummuhamid_5990
on
Kano
I love cooking
Read more

Comments

Similar Recipes