Cooking Instructions
- 1
Ki wanke kifinki, kisa mashi magi sai ki rufe shi for some minutes sabida magin ya shiga ciki. Ki soya shi
- 2
Sai ki dauko kayan miyanki da kikai blending da albasar fa kika yanka kisa a frying pan ki zuba mishi mai dan kadan da spicies dinki, ki soya shi sama sama sai ki dauko fish dinki ki saka a ciki, ki rage wuta ki rufe shi for 5mins or so... Shikenan
- 3
Kiyi per boiling rice dinki sai ki juye shi a kwalenda, ki wanke shi, sai ki rufe shi ki barshi ya tsane
- 4
Ki zuba kayan miyanki a tukunya tareda spices da man gyadan ki, in ya soyu sai ki zuba mishi ruwa dan kadan, yadda dai zai isa ki dafa per boiled rice dinki
- 5
Ki bar kayan miyan da tausa sosai sai ki dauko wannan shinkafar taki ki zuba a ciki, if ruwan ya qafe sai ki zuba alayyahunki a ciki, ki rufe ki barshi for 5mins...shikenan
- 6
Reactions
Cooksnaps
Did you make this recipe? Share a picture of your creation!
Written by
Similar Recipes
-
-
-
-
-
Offals jellof rice Offals jellof rice
It's yummy and taste great try it.#1post1hope Deezees Cakes&more -
Cinnamon jellof rice Cinnamon jellof rice
I love cinnamon it's healthy and nutritious.#ramadhanrecipecontest Deezees Cakes&more -
-
-
Shredded meat souce with rice/beans Shredded meat souce with rice/beans
My family like rice/ beans and his souce made them to love it more. Deezees Cakes&more -
Comments