Jollof Macaroni

𝑺𝒂𝒓𝒂𝒕𝒖 𝑩𝒂𝒔𝒉𝒆𝒆𝒓 @Maamie_19
Cooking Instructions
- 1
Dafarko zaki tafasa naman ki da ajino,da curry da thyme, da albasa kadan
- 2
Sae kiyi blending kayan miyan ki,ki yanka spring onions (albasa mai lawashi) dinki
- 3
Ki dora tukunya a wuta ki soya mai da albasa kadan,sae ki soya kayan miyan ki,idan sun soyu sae ki tsaida ruwa
- 4
Ki zuba gishiri,maggie,ajino,curry,tafarnuwa,and a little thyme,da naman ki
- 5
Idan ya tafasa,sae ki juye Macaroni dinki,ki barta ta dahu.
Cooksnaps
Did you make this recipe? Share a picture of your creation!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
Miyar kayan lambu Miyar kayan lambu
Yana da muhimmaci ga lafiya Kuma kowa zai iya ci sann Kuma kowa zai iya yi Habiba Abubakar -
-
-
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/13925851
Comments