Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Cous cous
  2. Kwai
  3. Attarugu da tattasai
  4. Albasa
  5. Mai

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki ruba cous cous a roba kisa ruwan zafi dai wadda ba zai tsabe ba ki fasa kwai ciki kisa kayan miya ki yanka albasa ki kulle a leda tamkar zaki yi alala idan ya dahu ki yanka ki karkada kwai ki saka a ciki ki soya zaa iya ci da yaji ko shayi

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
maryam maikano
maryam maikano @cook_25369665
on
zamfara
Cooking is every woman's pride
Read more

Comments

Similar Recipes