Hadin kayan lambu da madara

hadiza said lawan
hadiza said lawan @cook_14446590
Kano Nigeria

wannan kayan lambu badai dadiba ga Karin lfy da kuma sa nishadi iyali suna Sansa sosai .

Hadin kayan lambu da madara

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

wannan kayan lambu badai dadiba ga Karin lfy da kuma sa nishadi iyali suna Sansa sosai .

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

minti 30mintuna
hudu
  1. kankanar rabin kwallo
  2. abarba rabin kwallo
  3. ayaba gida hudu
  4. lemon biyu
  5. zuba chokali hudu
  6. madarar ruwan daya
  7. gwanda rabin kwallo

Umarnin dafa abinci

minti 30mintuna
  1. 1

    Dafarko nabare kankanata, saina yayyankata kanana amazibi mai kyau sannan na bare ayaba, itama na yankata sai kuma abarba, sannan nasa gwanda, leman,zaki duk ya hadesu gurin gudan.

  2. 2

    Sannan na kawo zuma,madara nazuba saina hadaisu na juya nasa yar kankara aciki.

  3. 3

    Shikenan sai sha.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
hadiza said lawan
hadiza said lawan @cook_14446590
rannar
Kano Nigeria
I'm Hadiza aged of 38 living within Kano municipal and I'm married. cooking is my fashion I really loved it more especially our traditional dishes
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes