Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Dankalin turawa
  2. Kayn ciki/nama/kifi
  3. leafAlayyahu/ugu/water
  4. Man gyada
  5. Attaruhu/albasa
  6. Maggi

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki ynka dankalinki ki rabashi gida biyu ki wanke k ajiye aside

  2. 2

    Kin tanadi kayn cikn ki ki nama ko kifi kn dafasu kin ajiye a gefe

  3. 3

    Ki jajjaga attaruhu d albasarki ki sa a tukn meya ki soya d Dan Mae k tsayr d ruwa ki zuba dankalinki da maggi d Dan kayn kamshi da su namnki

  4. 4

    Idn y kusa dawuwa sae ki zuba alayyahunki k ugu dnki d water leaf Suma su Dan dahu.shikkenan sae ki sauke idn kn tabbatr dankalin y dahu.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Meerah's Kitchen
Meerah's Kitchen @cook_16928017
on
Kano

Comments

Similar Recipes