Bread roll without oven

Teemerh's Cuisine
Teemerh's Cuisine @teemerh_cuisine
Biu,Borno State

Something kina son kiyi wani recipe da yake bukatan baking Amma baki da oven to ga hanya Mai sauki da zakiyi baked recipe dinki cikin kwanciyan hankali.hope u will like it.

Read more
Edit recipe
See report
Share

Ingredients

1 hr 30min
  1. 2 CupsFlour
  2. 1/4 cupSugar
  3. PinchofSalt
  4. Baking powder
  5. 1/4 cupMilk
  6. 1tspYeast
  7. 4 tspmalted Butter

Cooking Instructions

1 hr 30min
  1. 1

    Da farko ki tankade flour ki,sai ki zuba gishiri,sugar, baking powder ki juya su sosai daga nan sai ki bude tsakiya ki zuba narkeken bota sai ki fara zuba ruwan madaran ki a hankali kada ki juye duka sai ki hau kwabawai,ki kwaba har sai ya hadu sosai.wajen kwabin kada yayi tauri sosai kuma kar yayi ruwa-ruwa.ki cigaba da kwabawa har na tsowan min10-12.ki yayyanka kiyi shaping sai ki aje akan abun gashin daganan rufe ki aje a waje mai dumin ya tashi na awa 1.

  2. 2

    Ki samu tukunya da ya bule ko Wanda ba ki amfani da shi.ki samu yashi ki ruba a tukunya sai kisa a wuta yayi zafi sosai(kaman pre heat ing na oven).idan biredi ya tashi sai ki rage yashi ki zuba sauran a marfun tukunya kisa bread dinki ki rage wuta sai ki barshi ya gasu kaman na minti 10-15 idan kin sa toothpick a tsakiya kika cire bai kamaba to yayi.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Comments

Written by

Teemerh's Cuisine
Teemerh's Cuisine @teemerh_cuisine
on
Biu,Borno State

Similar Recipes