Kunun alkama

Safiyya sabo abubakar
Safiyya sabo abubakar @Safsy
Kano

Kunun alkama Yana d dadi ga amfani a jikin mutum ga dadi gwadashi kema kiji

Kunun alkama

Kunun alkama Yana d dadi ga amfani a jikin mutum ga dadi gwadashi kema kiji

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

15mins
2 yawan abinchi
  1. Garin alkama
  2. Madara
  3. Suger
  4. Ruwa

Cooking Instructions

15mins
  1. 1

    Da farko zaki zuba ruwanki a tukunya sai kizo kizuba garinki a mazubi sai ki damashi da ruwa ki damashi sosai Kar yay guda ji sai kizo ki duba ruwanki idan ya tafasa sai ki zuba wannan kullin kina zubawa kina juyawa kamar zaki talge Amma karki barshi yay kauri sosai idan yay minti 3xuwa5 sai ki sauke

  2. 2

    Sai kizo ki zuba suger da madara ki juya hmm badai dadi ba😋😋

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Safiyya sabo abubakar
on
Kano
Baking and Cooking is my hobby
Read more

Similar Recipes