White rice and cabage,carrot with pepper chicken and boiled eggs

Mrs ruky's N4R kitchen
Mrs ruky's N4R kitchen @cook_30921903

Ku gwada zakuban lavariiii

White rice and cabage,carrot with pepper chicken and boiled eggs

Ku gwada zakuban lavariiii

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Shinkafa
  2. Kaza
  3. Mai
  4. Sinadarin dandano
  5. Attaruhu
  6. Albasa
  7. Kwai
  8. Carrot
  9. Cabage
  10. Tafarnuwa
  11. Curry
  12. Kayan kamshi

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki dora shinkafarki a huta ta dahu sosai ki sauke

  2. 2

    Ki wanke kazarki ki sulalata da kayan kamshi da sinadarin dandano ta dahu

  3. 3

    Kiyi greting din attaruhu da albasa da tafarnuwa

  4. 4

    Idan kazar ta sulalu kisa mai a kasko kidora a wuta kisoya kazar tayi brown

  5. 5

    Kisa mai a tukunya kizuba wnn greted attaruhu d albasa d tafarnuwa kisa seasoning cube and curry ki soyasu sama sama

  6. 6

    Kizuba soyayyiyar kazarki acikin wnn soyayyun kayan miyan aciki kijuya sosai su hada jikinsu sannan ki sauke

  7. 7

    Ki yanka cabage dinki ki goga carrot dinki ki dafa kwanki ki yankasu

  8. 8

    Food is ready

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mrs ruky's N4R kitchen
Mrs ruky's N4R kitchen @cook_30921903
on
thank you so much for your loving
Read more

Comments

Similar Recipes