Burger

DM's idea
DM's idea @Dee_Em
Zamfara State

Ina son burger soaai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1 yawan abinchi
  1. Burodin buger
  2. Cheese
  3. Nikakken nama
  4. Latas
  5. Albasa
  6. Ketchup
  7. Mayo

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaa hada mayo da ketchup a shafa ma burodi

  2. 2

    Sannan a aza albasa da tumatur da nikkaken nama da cheese

  3. 3

    Se a rufe birodin ana iya sawa cikin micro wave ko a ci hakanan da cocacola ko sobo

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
DM's idea
DM's idea @Dee_Em
rannar
Zamfara State
i really like to be with delicious cookies.
Kara karantawa

sharhai

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Barka da dawowa @Dee_Em dafatan duk sati zamu ga girki

Similar Recipes