Shayi Mesa Jiki Dumi

DM's idea @Dee_Em
Wanna Shayi kenan, Wanda xaka iya Yinshi Ka aje gefe kana kurbawa Idan xakayi Trading Domin budewar Kwakwalwa.
Shayi Mesa Jiki Dumi
Wanna Shayi kenan, Wanda xaka iya Yinshi Ka aje gefe kana kurbawa Idan xakayi Trading Domin budewar Kwakwalwa.
Umarnin dafa abinci
- 1
Aza Ruwa Suyi zafi harsu tafasa, Saikasa lipton
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
Shayi
Maigidana yana mutukar son shayi wanda yaji kayan kamshi shiyasa bana rabo dashi Hannatu Nura Gwadabe -
-
-
-
-
Cinnamon roll meh nutella
#KADUNACOOKOUT.Wannan cinnamon roll meh hadin nutella na da dadi sosai musamman da shayin ka a gefe. mhhadejia -
-
-
Kayan ciki
#sallah Wannan Kayan ciki na mussanman ne domin sallah, ni dai a Kayan ciki idan kanason ka burgeni toh ka soyamin kamar haka habawa. #barkadasallah everyone Ayshat Adamawa(U. Maduwa) -
Roasted Sandwich Bread
Wannan girkin yanada dadi musamman da safe za'a iya yinshi domin yin breakfast dashi. Fatima Zahra -
Indomie with egg
idan ka dawo daga aiki kana jin yunwa baka da zabi sai na dafa indomie😋AA's kitchen
-
Watermelon squash
Shi dai wanna lemon kankana akwai dadin gashi da sa Ka ci abincin sosai Ibti's Kitchen -
Shayi mai lemon tsami
Ina sin shayi sosai,bana gajiya da shi,zan it's sha da rana ko da safe ko da daddareSIU
-
Taliyar 'yan yara
taliyar yan yara tafi dafj idan ka dawo daga unguwa a gajiye kana jin yunwa kuma baka son yin girkiUm_esha
-
Shayi mai qara lahiya
Garin yayi Sanyi saboda ruwa da akayi, wannan shayi shi zai dimama jiki kuma ya qara lahiya ajiki. Ina gayyatar @jaafar Walies Cuisine -
Blue Lagoon
#FPPC. Abinsha ne wanda Zaki iya yinsa Nan take kuma Zaki iya yinsa ki ajiye a fridge musamman domin Buda baki. Meenat Kitchen -
-
-
Chocolate corossaint
#ramadansadaka Idan zakai baking, zaka shafa mai danyen kwai ka gasa, in ya gasu kana fitowa dashi kasha butterseeyamas Kitchen
-
-
Meat spiral
#team tree Wanna girki yana da dadin ga shi da sauki a wajan breakfast ka sha da ruwa shayi ko da lemon Ibti's Kitchen -
Miyar Ganyin dakalin hausa
Wanna miya tana qara lapiya da kuzari musaman ga mai ciki, domin tana qara jini acikin mai ciki da Wanda ma bayada isashin jini Umma Ruman -
Yadda zaki yi ALKUBUS
Girki wani abune me sa farin ciki idan kana cin sa kaddai ma irin wanna girkin na ALKUBUS da muka fito da shi na zamani yanzu da zai kara maka kawar cin sa Ibti's Kitchen -
Zobo
Wanna zobo dadi gareshi, ina matikar son zobo dani da iyalina#Ramadanrecipeconest Ummeeh Zakeeyyah's Delicacies -
Buredi da kwai
Wannan girkin b wahala Kuma ka samu abinda xaka yi breakfast dashi cikin sauki Zee's Kitchen -
-
Tuwan madara
Ina matukar son #alawar Madara shiyasa ko yaushe nakeyinta domin yarana #MLD Safmar kitchen -
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15526052
sharhai