Crunchy Caramel Bar

@matbakh_zeinab
@matbakh_zeinab @cook_20342095
I am at Saudi Arabia Riyad city ,for the sake of business,i and my siblings we have taken 13 years there.

Ayima Yara zasuyi farin ciki matuka harda mahaifiyar ma duk zakuyi farin ciki, akwai dadi baa mgn, zaki iya amfani da baking powder idan bakida soda..

Crunchy Caramel Bar

Ayima Yara zasuyi farin ciki matuka harda mahaifiyar ma duk zakuyi farin ciki, akwai dadi baa mgn, zaki iya amfani da baking powder idan bakida soda..

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2 cupSugar
  2. Baking soda 1 /2 tsp
  3. 1 tbsOil

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki shafa mai cikin baking tray ko wani plate na sulba duk wanda kike dashi dai saiki aje a gefe Asa man wadatacce, saiki Dora non stick pan wuta kizuba sugar dinki kiyita juyawa kisa wutar kadan zakiga yana chanza colour yana komawa golden brown idan sugar ya gama narkewa saiki kashe wutar ki aje yasha iska 30second haka saiki zuba baking soda kijuya ki tabbatar sun hade saiki juye Akan tray dinki ki aje agefe yayi 10/15 idan yasha iska shikenan saiki ballashi girman da kike bukata shikenan

  2. 2
Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
@matbakh_zeinab
@matbakh_zeinab @cook_20342095
rannar
I am at Saudi Arabia Riyad city ,for the sake of business,i and my siblings we have taken 13 years there.
I just want to percieve a lot about cooking in order to prevent myself from being ashamed and to impress my husband
Kara karantawa

sharhai (8)

Similar Recipes