Kayan aiki

  1. Coconut kwallo biyu
  2. 1 cupSugar
  3. 1/4 tspVanilla
  4. 1/2 cupWater

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki goga kwakwa a abin goga kubewa saiki aje a gefe, saiki Dora tukunya kan wuta kizuba sugar, ruwa vanilla, saiki juya yayi 10/15 ya kiga yana kunfa saiki zuba coconut dinki kina juyawa har sai kinga babu alamar ruwa jikinta idan kika dibi kadan zakiga tana hadewa saiki juye cikin bowl yasha iska 1 minutes saiki mulmula shi sosai yayi ball haka zakiyi harki gama shikenan saiki aje a gefe idan yakara shan iska zakiga ya kara fari ya kame jikinsa shikenan ❤️

  2. 2

Yanayi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

sharhai (2)

Wanda aka rubuta daga

@matbakh_zeinab
@matbakh_zeinab @cook_20342095
rannar
I am at Saudi Arabia Riyad city ,for the sake of business,i and my siblings we have taken 13 years there.
I just want to percieve a lot about cooking in order to prevent myself from being ashamed and to impress my husband
Kara karantawa

Similar Recipes

More Recommended Recipes