Kayan aiki

minti hamsin
5 yawan abinchi
  1. Wake gwagwani uku
  2. Mai
  3. tafarnuwaCita da
  4. Maggi
  5. Albasa, tattasai da taruhu

Umarnin dafa abinci

minti hamsin
  1. 1

    Kizuba Wake a blender sai kicekata da ruwa, ki rinka kunawa ahankale zakiga yafi ta, sai ki wanke ki cire dasar.

  2. 2

    Ki Sami mazu ki zuba, ki gara kayan miyar ki kizuba aciki. kizuba a blender kini ka.

  3. 3

    Kidura Mai a huta kiyanka albasa, sai kizuba Magi aciki wakan ki, kisami ludayi kibuga sosai. Sai Kirin kazubawa acikin Mai, idan yayi kiyuya sai kibarshi yayi ja, kikwa shi. Zaki iya ci da, tea da 🍞 ko koko.

  4. 4

Yanayi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Wanda aka rubuta daga

Ummubasma
Ummubasma @cook_18082811
rannar
Kaduna State

Similar Recipes

More Recommended Recipes