Gasassashen kifi mae soyayyen irish da cabbage

maryam kabir
maryam kabir @maryamsmart

Gasassashen kifi mae soyayyen irish da cabbage

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

1 hour
2 servings
  1. Cat fish
  2. Irish
  3. Cabbage
  4. Maggi
  5. Kayan qamshi
  6. Mai

Cooking Instructions

1 hour
  1. 1

    Xaki wanke kifi ka sami sa mishi gishiri ki sashi a rana ya bushe

  2. 2

    Xaki peeling irish dinki ki yanyanka

  3. 3

    Xaki samu kifinki ki shafa mishi maggi da kayan qamshi

  4. 4

    Sae ki saka kifin a cikin oven ki gasha shi ya gasu sossai

  5. 5

    Xaki dann saka gishiri cikin Irish dinki kadan sae kisa mai yyi xafi ki soya shi golden brown

  6. 6

    Xaki yanka cabbage dinki da

  7. 7

    Your gashashen kifi is now ready

  8. 8

    Sae serving a plate, kifi a gefe cabbage a gefe

  9. 9

    Aci dadi lafia

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
maryam kabir
maryam kabir @maryamsmart
on

Similar Recipes