Tamarind juice

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Yaumin Gambo
Yaumin Gambo @yaumingambo

is one of my favorite drink #MLD

Kara karantawa
Gyara girkin
See report
Tura

Kayan aiki

2 servings
  1. Tamarind (tsamiya)
  2. Water
  3. Sugar

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Wash da tamarind very well so that all the dirt will be removed

  2. 2

    Sau biyu xaki wanke saboda yafi wankuwa

  3. 3

    Saboda fatar mukeso ba seeds din ba so bayan angama fiddasu

  4. 4

    Sai atace ruwan a bowl after that sai kisamu sugar ki kisa shikenan ansha dadi lafiya

  5. 5

    Then u pour another water to the tamarind and use your hand to squeeze it thoroughly

Yanayi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

sharhai

Wanda aka rubuta daga

Yaumin Gambo
Yaumin Gambo @yaumingambo
rannar

Similar Recipes

More Recommended Recipes