Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

45mintuna
5 yawan abinchi
  1. 3 cupsflour
  2. 1simas butter
  3. 6-8eggs
  4. 1tablespoon vanilla flavour
  5. 1tablespoon baking powder
  6. 1 cupliquid milk

Umarnin dafa abinci

45mintuna
  1. 1

    Dafarko zakisa butter dinki a bowl kisa sugar 1 cup kiyi mixing harsai yayi fari

  2. 2

    Saikisa kwai daya baya bayan daya saikisa vanilla flavour
    Saikisa baking powder kisa flour ki juya su hade jikinsu saikisa madara ki juya sosai saikisa zuba a baking pan ki gasa

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Meenat Kitchen
Meenat Kitchen @meenat2325
rannar
Kano State
my name is Amina Mohd Sani, cooking is my fev,cooking is my hubby......
Kara karantawa

Similar Recipes