Kayan aiki

  1. 2 cupsflour
  2. 1 cupsugar
  3. 1simas
  4. 6eggs
  5. 1 tspbaking powder
  6. 1 tspflavour

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Nahada butter da sugar nasa a mixer nayi mixing until fluffy,

  2. 2

    Saina zuba kwai nayi mixing, sannan nazuba flour da flavour,

  3. 3

    Nasamu spatula nayi mixing batter din,

  4. 4

    Sai nasaka a paper cups

  5. 5

    Saina saka a oven na gasa.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Bilkisu Gambo
Bilkisu Gambo @Bilkisugambo
rannar

Similar Recipes