Tura

Kayan aiki

  1. 2 cupsflour
  2. 3 tbssugar
  3. 1 tspbaking powder
  4. 1peak
  5. 1egg
  6. Oil

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Nasamu flour nahada da baking powder da sugar sai nasa kwai,

  2. 2

    Sannan najuye peak nadan kara ruwa sannan nashafa mai a pan nazuba batter din nasoya, daya soyu

  3. 3

    Saina juya dayan side din.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hassana Aliyu
Hassana Aliyu @chefhassana
rannar

sharhai

Similar Recipes