Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1hr
5 yawan abinchi
  1. Fulawa cup 8
  2. 1Baking powder chokal
  3. Madara peak ta ruwa
  4. Mai gyada
  5. 2Kwai
  6. 4Sugar kofi
  7. Lemon tsami rabi

Umarnin dafa abinci

1hr
  1. 1

    Zaki tankade fulawq ki zuba a kwano ki kawo b hoda kizuba ki kawo mai kizuba ki kada kwai ki zuba kijuya

  2. 2

    Ki fasa madara taruwa ki kara mata rywa ki yi kwabi da ita ki rufe zuwa mint 30 ki kawo injin takiya ki murza kinada ki soya shikenann

  3. 3

    Kibari ya huce ki kawo kina tsoma dubln ki kina sawq a wani abin kina bada kantu in kinaso

  4. 4

    Sai sugar zaki zuba ruwa kamar kofi 1 ki kawo lemon tsami ki matsa ki dora wuta ya dahu

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Nasrin Khalid
Nasrin Khalid @Nasrin_cakes_nd_more
rannar
Kano
cooking is my dream and also cooking is all about being creative,my kitchen my pride I love my cooking
Kara karantawa

sharhai (2)

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Sarakan buki 😍 in ba dublan buki be kammala ba

Similar Recipes