Kayan aiki

10mins
3 serving
  1. 1 cupflour
  2. 2 tbspnsugar
  3. 2egg
  4. 1 tbspnbaking powder
  5. vanilla flavour 1tspn
  6. 1 cupmilk

Umarnin dafa abinci

10mins
  1. 1

    Dafarako zaki dauko robanki mai kyau kifasa kwanki a ciki kizuba sugar nan ki bugashi harsai sugarn ya narke

  2. 2

    Sannan kidauko madaranki 1cup kizuba kidauko flour dinki shima kizuba da baking powder da vanilla flavour

  3. 3

    Ki hadesu duka su hade jikinsu sannan kidauko frying pan dinki kishafa bota kima zuba qullin cake din kadan kadan kina soyawa har kigama.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Wanda aka rubuta daga

sufyam Cakes And More
rannar
Gombe State
I really love everything about kitchen not just only cooking and baking🧑‍🍳♥️
Kara karantawa

Similar Recipes

More Recommended Recipes