Tuwan Shinkafa da miyan zogale
Banajin wahalan yinshi sharp sharp😊
Umarnin dafa abinci
- 1
Farko na samu roba naxuba shinkafan nasa ruwa ta juqu nasa ruwa a tukunya nadaura kan gas ya tafasa na wanke shinkafa sau biyu
- 2
Tareda xubawa a tafasashen ruwan nan na juya da muciya na rufe yayita barka yayi taushi sosai najuya sosai
- 3
Na rufe 1min na bude na tuqashi sosai ya hade na tabbatar babu qwayan shinkafa na gyaran bakin na yayyafa ruwa
- 4
Na rufe ya sulala for 5min na sauke na tuqa nasa su a leda shikenan..
- 5
Sannan na kawo oil na xuba nasa gyada tareda maggi spices dasu garlic na hade na kawo soyayyen nama na dake gefe
- 6
Naxuba nai mixing stew din ya qara soyuwa nakawo xogale na dana gyara
- 7
Na wanke da gishiri naxuba tareda ruwan xafi 1 cup nai mixing na rufe 5min nasauke
- 8
Na gyara kayan miya na wanke nai blanding dinsu tareda wanke tukunya naxuba nadaura a wuta ruwan ya qafe tas
- 9
Shikenan😋
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
Miyan busashen yakuwa da tuwon shinkafa
Gskiya yayi dadi sosai kuma yarana suna sonshi TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
Goten shinkafa
Abinci mai dadi, yanada kyu, marasa lafiya suna iyya cinsa sosia, baranma masu juna biyu ummukulsum Ahmad -
-
-
Tuwon Shinkafa da Miyan Albasa
Banashan miyan guro kuma gashi ita na girkawa family shine nayiwa kaina sauce nacishi da ita.dadi ba'a magana Ummy Alqaly -
-
-
Tuwon Shinkafa Da Miyan Wake
Hanyar yin miyar wake kala kalane don miyace me kunsheda sinadarai masu amfani ajikin Dan Adam wanda qabilar jarawa keyinshi aqasarsu amma ni nawa nabi wani sassauqan hanya don yinshi#gargajiya Jamila Hassan Hazo -
Masa da miyan taushe
Masa dai ya samo asali ne daga garin BAUCHI inda ake mata kirari da masar BAUCHI,Ana iya cin ta da miya,kuli ko Kuma yaji Hibbah -
-
-
-
-
Tuwan samo da miyar alaiyahu
Wanan girki yana da dadi kuma yana kara lfy ku gwada ku gani @Rahma Barde -
Brown spaghetti 🍝
Wato soyayyen taliya akwai fa dadi🤤 ko babu nama🤗saidai namanta da abu daya🤦🏻♀️banyi snapping ba bayan na hada ina fata xa’a gane😍 Narnet Kitchen -
Tuwon shinkafa miya danyen kubewa
Inason tuwo Amma baina baina..Amma mr H yanason tuwo sosai zai iya ci yau yaci gobe yaci jibi😄Yayi tafiya Da zai dawo nace mai zan Dafa Masa yace tuwon shinkafa miya danyen kubewa😅 Zarah Modibbo -
-
-
Masa da gashashe kifi da yaji
Naji ina marmari masa nai yasa nayishi sharp sharp Maman jaafar(khairan) -
-
-
-
-
-
Miyan ugu da kabeji mai gyada
Wannan miyar tayi dadi sosai zaki iya cinta da tuwon shinkafa ko kuskus TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA)
More Recipes
sharhai