Pan Grilled chicken

Nasrin Khalid
Nasrin Khalid @Nasrin_cakes_nd_more
Kano

Wann kazar gashin pan ne na koyeshi sanda mukaje cookout nima nagwada tayi dadi ngd @meenat dream kitchen

Pan Grilled chicken

Wann kazar gashin pan ne na koyeshi sanda mukaje cookout nima nagwada tayi dadi ngd @meenat dream kitchen

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1hr da rabi
2 yawan abinchi
  1. Kaza 1
  2. Kayan kamshi
  3. Mai
  4. Albasa 1
  5. Tafarnuwa
  6. Kayan magginki
  7. Curry inkinaso
  8. Bama
  9. Salad
  10. Cucumber 1
  11. Albasa 1

Umarnin dafa abinci

1hr da rabi
  1. 1

    Farko zaki wanke kazarki ki tsaneta bayan ta tsane sai ki dakko hadinki da kika hada

  2. 2

    Sai kishafe jikinta dashi duka sai ki rufeta tsawan awa daya zuwa 2 daii bayan tayi wann awannin a fridge

  3. 3

    Or norml haka sai ki zuba mTa mai kadan kidora ki rufe ki barta tafara kinajuyawa

  4. 4

    Kina juyawa innan yayi ki juya nan a hnkali

  5. 5

    Har tayi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Nasrin Khalid
Nasrin Khalid @Nasrin_cakes_nd_more
rannar
Kano
cooking is my dream and also cooking is all about being creative,my kitchen my pride I love my cooking
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes