Dambun awarah

Nasrin Khalid
Nasrin Khalid @Nasrin_cakes_nd_more
Kano

Nima bantabayiba na gwada kuma naga tayi tayi dadi kuma sosaii

Dambun awarah

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Nima bantabayiba na gwada kuma naga tayi tayi dadi kuma sosaii

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

awa 1 da rabi
1 yawan abinchi
  1. Waken soya
  2. Kayan miya/ albasa
  3. Mai
  4. Maggi da kayan qamshi

Umarnin dafa abinci

awa 1 da rabi
  1. 1

    Zaki kai markaden waken soyanki bayan an markado ki tace ki dora ruwwn d kika ce ki barshi yayi ta dahuwa

  2. 2

    Bayan ya dahu ki kawo ruwan tsami ki zuba zata hade sai ki tace bayan kintasce ta tsane

  3. 3

    Sai kizuba kayan miyanki ki kawo awararrki ki zuba kiyita juyawa ki zuba kayan kamshinki da magginki da duk abinda

  4. 4

    Kikeso na dandano kiyita juyawa zakiga tayi ki sauke akwai dadi kuma

  5. 5

    Sai ki dagargazata ta koma danbu sai ki kawo tukunya ki zuba mai ki kawo albass ki yanka ta soyu bayan ta soyu

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Nasrin Khalid
Nasrin Khalid @Nasrin_cakes_nd_more
rannar
Kano
cooking is my dream and also cooking is all about being creative,my kitchen my pride I love my cooking
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes