Naan bread nd papper meat🫓 😋

Aisha Adam
Aisha Adam @Yarfillo23rd
Cairo, Egypt
Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

1 hr 30 mins
3 servings
  1. 2 cupsFlour
  2. half cupMai
  3. 3 tea spoonMadara
  4. half cupYoghurt
  5. half teaspoonGishiri
  6. 1 tea spoonYeast
  7. For pepper meat
  8. Naman shanu / naman rago
  9. Attarugu / albasa / tattasai
  10. Daddawa
  11. Spices nd seasonings
  12. Mai

Cooking Instructions

1 hr 30 mins
  1. 1

    Da farko xaki tankade flour dinki a roba Babba seki xuba gishiri sugar yeast ki mixing seki jiqa madaran garinki da ruwan dumi a cup sekina xubawa acikin flour din kina juyawa idan yafara hadewa seki xuba mai ki gauraya xakiga yahade ba aso yayi ruwa kaman na meatpie haka xakiyi dough din

  2. 2

    Seki dauko kitchen towel dinki kirufe da leda kiqara rufewa da towel ki ajjiye awuri me dumi 40mins xetashi seki dauko ki qara bugawa ki rarrabashi ynda kikeso seki dauko abun murza flour dinki ki xuba flour kadan akai kina daukowa kina murzawa har yayi flat kaman wrap din shawarma inkin gama seki daura nonstick frying pan dinki awuta kina dauka kina sakawa aciki ba saka mishi mai xakiga yana tashi seki juya kiyita dannawa ahnkli xakiga ya gasu seki cire haka xakiyi wa kowanne har ki gama

  3. 3

    Xakiyi garnishing dinshi da butter ko butter da tafarnuwa koda parsley

  4. 4

    Da farko xaki wnke namanki kiyanka kixuba atukunya kidaura awuta kiyanka albasa kixuba kisaka spices da seasonings of your choice

  5. 5

    Agefe kiyi blending tattasai attarugu albasa tafarnuwa

  6. 6

    Idan naman ya turara seki tsame shi a wani abu ki juye ruwan naman ma awani roba seki qara daura tukunyan awuta kixuba mangayda da yankakken albasaa inyafara soyuwa kixuba kayan miyan dakika blending idan yadan soyu ki juye naman aciki ki gauraya sannan kixuba ruwan namanki kiqara seasonings kadan tunda kinriga kinsaka a naman inkinsa ruwan naman ma komi xefito seki dauko garin daddawan ki kixuba kirufe yanuna sosae kaman 40/50 minutes kisauke kici da Naan bread dinki yana da dadi sosae😋😋😋

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Aisha Adam
Aisha Adam @Yarfillo23rd
on
Cairo, Egypt

Comments

Similar Recipes