Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

Cooking Instructions

  1. 1

    Dafarko zaki saka ma couscous dinki oil da gishiri sai ki motsa sai ki kawo Ruwa ki saka ki barshi ya shanye ruwan sai a,aje gefe

  2. 2

    Sai a yanka cabbage, carrots, cucumber,red pepper, onion sai a wanke su da kyau a aje gefe sai a Dan tafasa green beans kadan keep aside

  3. 3

    Sai a saka oil a pan sai a saka albasa a soya na 2 minutes sai a kawo carrots a saka da rad pepper green beans curry, seasoning sai a motsa for minutes sai a kawo cabbage din a saka a motsa da kyau sai a barshi for 4 minutes,sai a kawo wannan couscous a dinga zubawa kadan kadan a na motsa wa har komai ya hade sai a kawo Ruwa kadan a saka bayan 5 minutes sai a sauke ko kuma idan kin ga ya dafu.shikenan

  4. 4

    Fried couscous dinki ya kammala,note idan kina so zaki iya saka cucumber a cikin fried couscous din ko kuma ki yi kwaliya da shi

  5. 5

    By ummee's kitchen 😋

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummee's Kitchen 😋
Ummee's Kitchen 😋 @cook_38490869
on

Comments

Similar Recipes