2 colours Danbun shinkafa (DANBU RICE RECIPE 2)

NASIBA R GWADABAWA (Naseeba's Kitchen)
NASIBA R GWADABAWA (Naseeba's Kitchen) @cook_12493466
Kano

Ina son danbun shinkafa matuka,nayi bayani yarda zaki yi danbun shinkafa kashi na 1 yanxu kuma zanyi bayani yarda zaki kashi na 2 insha Allah

2 colours Danbun shinkafa (DANBU RICE RECIPE 2)

Ina son danbun shinkafa matuka,nayi bayani yarda zaki yi danbun shinkafa kashi na 1 yanxu kuma zanyi bayani yarda zaki kashi na 2 insha Allah

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Barzarjiyar shinkafa
  2. Zogale
  3. Curry
  4. Albasa
  5. Attaruhu
  6. Maggi
  7. Gishiri
  8. Mai
  9. Gyada

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko zaki turara shinkafar ki

  2. 2

    Bayan tatura saiki sauke kasa ki zuba zogale,da albasa

  3. 3

    Saiki dauko gyadarki itana ki zuba

  4. 4

    Ki zuba maggi,da gishiri

  5. 5

    Ki dauko mai ki zuba

  6. 6

    Saiki juya ko ina y hade

  7. 7

    Saiki raba 2 daya kisa curry daya ki barshi haka

  8. 8

    Saiki zuba curry ki juya sosai

  9. 9

    Saiki dauko buhu ki zuba danbunki ki kara turarashi,ki bari y turara

  10. 10

    Enjoy 😋😋😋

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
NASIBA R GWADABAWA (Naseeba's Kitchen)
on
Kano
I love cooking
Read more

Comments

Similar Recipes