Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Flour
  2. Gurka
  3. Kuka
  4. Kanwa
  5. Mai
  6. Kwai
  7. Maggi
  8. Barkono
  9. Citta

Cooking Instructions

  1. 1

    Dafarko zaki tankade flour da gurka kisa kuka,kanwa ki kwaba karyayi tauri kuma karyayi ruwa yayi dai

  2. 2

    Seki daura ruwa awuta ya tafasa seki fara sawa a ruwan zafin inkin gama seki rufe

  3. 3

    Kitafasa kwai

  4. 4

    Seki ha daka barkono,citta,maggi,

  5. 5

    Idan danwakenki ya nuna seki kwashe se ci aci lafiya

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
 zhamz(bintu's Kitchen)
zhamz(bintu's Kitchen) @cook_12466932
on
Adamawa
bintu's kitchen
Read more

Comments

Similar Recipes