Fried chicken

NASIBA R GWADABAWA (Naseeba's Kitchen)
NASIBA R GWADABAWA (Naseeba's Kitchen) @cook_12493466
Kano

I love u chicken 😋😋😋😋😋

Fried chicken

I love u chicken 😋😋😋😋😋

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Kaza
  2. Spice
  3. Danyar citta
  4. Masoro
  5. Curry
  6. Thyme
  7. Oil
  8. Albasa

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko in akawo miki kazarki zaki wanke ta,ki fitar da duk wani jinin dayake jikin ta,saiki kara wanketa da lemon tsami

  2. 2

    Ki zuba kazarki acikin tukunya,ki yanka albasa da yawa acikinta,saiki daka citta,masoro ki zuba kisa curry,thyme,maggi,gishiri,ki juyata ko ina y hade saiki dorata akan wuta ki rufe

  3. 3

    In kazar ki ta gidan gona ce bata bukatar ki zuba mata ruwa kawai ki barta zakiga ruwa yana fitowa daga jikinta

  4. 4

    Inta dawu saiki sauke,ki zuba mai acikin pan ki yanka albasa inyay zafi saiki ringa zuba kazarki kina soyawa,in bari daya yay ja saiki juya daya barin shima ya soyu saiki sauke 😀😋😋😋😋😋😋😋

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
NASIBA R GWADABAWA (Naseeba's Kitchen)
on
Kano
I love cooking
Read more

Comments

Similar Recipes