Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Shinkafa
  2. Mangyada
  3. Tattasai
  4. Attaruhu
  5. Albasa
  6. Carrots
  7. Grean beans
  8. Spices

Cooking Instructions

  1. 1

    Kiyi per boiling rice din Ki, ki ajiye a gefe.

    Ki zuba man gyada ko manja a tukunya idan yayi zafi ki yanka albasa da yawa ki zuba idan tafara soyuwa sai ki zuba jajjagen kayan miyan ki,kisa spices dinki ki soya

    Idan ya soyu ki zuba ruwa kadan bada yawa ba ki rufe idan ya tafasa sai ki juye shinkafan ki dasu carrots da kika yanka ki gauraya a hankali

    Sai ki rufe ruf ki barshi for some minutes

  2. 2

    Ki yanka cabbage da onions

  3. 3

    Ki dora mangyada kadan ki zuba jajjagen kayan miya ki soya sama sama

  4. 4

    Sai ki zuba soyyayyen naman ki kisa ruwa kadan

  5. 5

    Kisa yankakken cabbage da onion

  6. 6

    Shikenan sai saving

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mrs Ghalee Tk Cuisine
Mrs Ghalee Tk Cuisine @cook_13808718
on
Jos

Comments