Jallof rice with grilled meat
Steps
- 1
Ki zuba ruwa a tukunya ki dora akan wuta idan ya tafasa ki zuba shinkafan ki idan ta tafasa kisa carrots da green pp dinki idan ya tafasa ki kuye a colenda ki ajiye a gefe
- 2
Ki zuba mangyada a tukunya ki yanka albasa ki zuba ki saka jajjagen kayan miyan ki fasa kwai ki kada ki kuye ki soya sosai idan yayi kisa ruwa dan daidai ki rufe
- 3
Idan ya tafasa ki zuba shinkafan kisa seasonings ki gauraya sosai ki barshi ya nuna ki rage wuta.
- 4
Ki yanka nama ki wanke kisa mai spices komai da komai kisa a parchment paper kisa a frying pan ki rufe ki barshi har ruwan ya kare zakiji shi kamar gas meat
- 5
Shikenan sai serving
Similar Recipes
More Recipes
-

John Carroll
-

Potato, Cauliflower, Broccoli and Pea Curry
John Carroll
-

Classic & buttery Mawa cake (khoya cake)
Uzma Syed
-

*Peanut Butter Banana Roll-Up*
Bareeraawais22
-

Best Cooker
-

Assam-Style Labra (Mixed Vegetable)
Namrata sarmah
-

Jigisha Modi
-

Healthy Tricolour Paneer & Veggie Bread Pockets 🧡🤍💚
Rosalyn John
-

Sloppy Joe Philly steak and cheese,
🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Teriyaki chicken wings (Air fried)
Larry Jackson
-

Sweet Hawaiian Sloppy Joe Cups
Chef Mommy Nessa
-

bistro naomi - 尚美食堂
-

Maureen 😀
-

CookWithDorah - AbujaMom❤
-

Fatima Ummi Tunau
-

Shish
-

Maryam41
-

Fatima Ummi Tunau
-

Polly Basu
-

Lerato Tsotetsi
-

Mrs Ghalee Tk Cuisine
-

Sonia








Comments