Puff-puff(fanke)

Salwise's Kitchen
Salwise's Kitchen @cook_13813635
Zaria City

Puff-puff,yana da dadi da kuma sauki wajen hadawa,ga dadi abaki

Puff-puff(fanke)

Puff-puff,yana da dadi da kuma sauki wajen hadawa,ga dadi abaki

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

1hr
5 servings
  1. 3 cupsflour,1cup of sugar,1 tablespoon of active yeast,pinch of salt

Cooking Instructions

1hr
  1. 1

    Da farko,zaki samu fulawarki,sai ki tankade ta

  2. 2

    Daga nan,sai ki zuba yeast,Dan gishiri,da sugar,ki juya su hade sosai.

  3. 3

    Sai ki samu ruwa,ki rika zubawa kina juyawa,har ya hade,yayi daidai kwabin da ake so..

    Daga nan sai ki rufe rujuf,ki barshi yayi minti 30 ko awa daya.,zaki ga ya kumbro wani ma har yana zuba.Sai ki sanya mai a wuta yayi zafi..ki rika diba kina sakawa..Idan ya soyu ki kwashe.

  4. 4

    Note..Shi kwabin fanke,ana yin ne shi ba ruwa-ruwa ba,shi ba karfi-karfi ba daidai misali akeyi.

    Sa'annan ya danganta da yanayin yeast din wajen tashi,idan yeast mai kyau ne 30mnts zai kumburo.Idan babu kyau wani har 2hrs yanayi.

  5. 5

    Gashi ya hadu,zaki iya ci da miya ko sauce,ko ki sha da koko/kunu/tea.Enjoy.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Salwise's Kitchen
Salwise's Kitchen @cook_13813635
on
Zaria City
Salaha by name,born and bred up in Zaria.I really love cooking, because beauty without high skills of cooking is useless..
Read more

Comments

Similar Recipes