Milk bread recipe 1

Ummukulsum Mustapha Ahmad
Ummukulsum Mustapha Ahmad @cook_14065812
Kano State

Is soo yummy

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

1½hours
  1. 2 cupsflour
  2. 1/2 cupmilk powder
  3. 1/2 cupwarm water
  4. 1 tbspactive yeast
  5. 1 tspsalt
  6. 3 tbspsugar
  7. 1/8 tspbaking powder
  8. 2eggs
  9. 2 tbspbutter

Cooking Instructions

1½hours
  1. 1

    Da farko zaki zuba yeast dinki acikin bowl saiki zuba ruwan dumi akai ki juya saiki ajiye aside.

  2. 2

    Daga nan saiki zuba powder milk, butter, baking powder,kwai da ruwa a bowl ki juya su sosai.

  3. 3

    Saiki dakko yeast dinki da kika jika ki zuba akan madararki, saiki cigaba da juyawa kina zuba flour kina juyawa har tayi tauri saikiyi kneading nata sosai.

  4. 4

    Ki ajiye aguri mai dumi ko acikin arana for 30-40mins, idan ta tashi saiki dakko ki kara kneading ki yayyanka.

  5. 5

    Saiki shafa mai ko butter ajikin gwangwanin bread naki kisa dough naki acikin.

  6. 6

    Saiki kada kwanduwar Kwai da dan ruwa kadan acikin dan karamin bowl dashi zaayi egg wash.

  7. 7

    Saina sa karamin brush na shafa kwan nan nawa ajikin bread na nasa a oven.

  8. 8

    Dama already nayi free heat na oven dina @180 deg for 30mins.

  9. 9

    Da bread dina yayi na shafa masa butter ajikin sa saiya kara kyau da sheki.

  10. 10

    Milk bread is ready

  11. 11

    Na hada bread da black tea

  12. 12

    Yummy.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummukulsum Mustapha Ahmad
on
Kano State

Comments

Similar Recipes