Jollop rice recipe contest

Amcee's Kitchen
Amcee's Kitchen @Amina69
Zaria,kaduna State

#jollofricecontest#.my family love it

Edit recipe
See report
Share
Share

Cooking Instructions

  1. 1

    Da na wanke tukunya nasa ruwan aciki da ya tausa sai na wanke shinkafa na zuba aciki

  2. 2

    Ga shinkafa na tafasa shi zan sauke in wanke shi

  3. 3

    Sai nasa mai a tukunya na riga nayi blending din attarugu,tattasai,onion and garlic xansl soya shi

  4. 4

    Gashi ya soyu xan tsaida ruwan sanwa amma ruwan nama xansa

  5. 5

    Da ruwan ya tausa na zuba Maggie da spices nasa Green beans

  6. 6

    Sai nasa Green beans zan barshi yayi minti daya

  7. 7

    Zan zuba carrot

  8. 8

    Yanxyn xan hada shinkafa da nama sai in jujjuya sosai

  9. 9

    Gashi na gama hadawa zan barshi yayi amma na rage wuta

  10. 10

    Gashi jollop rice dina yayi zan sauke inyi serving

  11. 11

    Gashi nasa a plate xanci

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Amcee's Kitchen
on
Zaria,kaduna State
cooking is my fav
Read more

Comments

Similar Recipes