Share

Ingredients

  1. Alkama Rabin mudu
  2. Gishiri
  3. 20Wake qwaya
  4. Mai ishashshe na suya
  5. Tsamiya

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki gyara alkaman Ki sosai karki bar datti, saiki Kai a niqa miki #in zakiyi Funkaso baa surfa alkama, zaki saka wake kamar guda 20 yabl isa, ba da yawa ba, amfanin saka waken yana tashi ne yayi kyau sosai amma dandanon waken bazai fito ba ko kadan zaa miki niqa mai laushi Sosai saiki samu rariyan Ki na laushi ki sake tankadewa, saiki saka gishiri kiy mixn garin ki kawo ruwa mai dumi ba zafi ba, ki kawo ruwan tsamiyar dakika jiqa ruwan tsami yar shima ba da yawa ba saiki kwaba

  2. 2

    Zaki kwabashi da dan tauri ne kamar kwabin gurasa zki buga qullun ki na ya hade saiki dora saiki barshi ko rufe zuwa safe sannan man suyan ki yayi zafi Kina debowa Kina fadadashi saiki saka a man ki in yayi ja ki juya bayan shikenan.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ayyush_hadejia
Ayyush_hadejia @cook_14256791
on
Jigawa State Nigeria

Comments (2)

A Usman
A Usman @hamdeeys_kitchen
Salam ba’a saka yeast a wannan recipe din?

Similar Recipes