Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Flour
  2. Maggi
  3. Curryt
  4. Taruhu
  5. Albasa mai ganye
  6. Veg oil
  7. Gishiri

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki tankade flour dinki saiki kawo ruwa ki damashi like talge kar yayi ruwa Sosai, saiki yanka albasan ki har ganyen ki wanke ki juye kisa Maggi gishiri curry kiy mixn saiki dora nonstick frynpan dinki kan wuta Kina saka mai kamar 2spoons in yayi zafi ki zuba qullunki kamar ludayi biyu ki barshi ya soyu ki juya bayan enjoy! #ayyush

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Ayyush_hadejia
Ayyush_hadejia @cook_14256791
on
Jigawa State Nigeria

Comments

Similar Recipes