Ingredients

Cooking Instructions

  1. 1

    Za asaka filawa a mazubi sai a saka yeast sugar gishiri kadan a gwaraya sai zuba narkakken bota acudashi sai a saka kwai akara juyawa sai azuma ruwan madarar mai dumi akwaba sosai da dan tauri sai a ajje wajan minti go ma.

  2. 2

    Bayannan sai a dauko agara badashi yayi rawul sannan a yayyaka anada kamar sai a saka a faranti gashi bayan anshafawa faranti bota sai a goga ruwan kwai a kowanne.

  3. 3

    Sai a gasa

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Comments

Written by

rukayya habib
rukayya habib @cook_13832116
on

Similar Recipes

More Recommended Recipes