Ingredients

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki tafasa doya da gishiri kibarshi ya nuna sosai idan yayi ki sauke ki dauko turmi ki kwashe doyan a wani roba sai kina saka kadan a turmi kinasa tabaryan a ruwan da kika kwashe doyan meh zafi kina daka doyan zaiyi laushi sosai sai ki kwashe shi a Leda

  2. 2

    Kiyi jajjagen kayan miyan ki tsaida ruwa kisa maggi curry da seasoning ki gyara wakenki ki wanke ki xuba idan waken ya nuna saura kadan sai kisaka soyayyen kifinki

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Comments

Written by

Ummusumy
Ummusumy @ummusumy197
on
I so much like cooking and I always want to know more about it
Read more

Similar Recipes