Dafadukan Shinkafa da wake (Rice and beans Jollof)

Chef Uwani.
Chef Uwani. @cook_14144607
Kano State, Nigeria

#kanostate Still Hausa delicacy in another form.

Dafadukan Shinkafa da wake (Rice and beans Jollof)

#kanostate Still Hausa delicacy in another form.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Wake
  2. Shinkafa
  3. Markadaddun kayan miya
  4. Gishiri da Maggi da curry
  5. Kanwa
  6. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki soya kayan miya da mai fari ko manja. Ki zuba gishiri da Maggi ki zuba ruwa.

  2. 2

    Idan ya tafaso sai ki kawo wankakke waken ki ki zuba ki sa kanwa.

  3. 3

    Bayan waken ya dahu. Sai ki zuba shinkafa wadda kika wanke. Idan ruwan ya isa Shknan... In be isa ba Ki kara ruwan zafi. Kin barshi ya dahu. Idan kin kusa saukewa ki sa curry.

  4. 4

    Aci dadi Lafia 💞

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Chef Uwani.
Chef Uwani. @cook_14144607
rannar
Kano State, Nigeria
Cooking is fun... Homemade is the best...
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes