Umarnin dafa abinci
- 1
Idan kina da Garin Dan wake hadadde ruwa kawai zaki zuba ki kwaba kiyi. Idan baki dashi toh da Farko zaki fara jika qanwa. Ko ta qasa ko ungurnu.
- 2
Ki tankade flour daidai buqata.
- 3
Ki zuba kuka a ciki ki cakuda. Yayi kore
- 4
Ki sa rariya ki tace ruwan qanwa ba dayawa ki zuba a cikin flour Ki cakuda. Ki kara ruwa ki cakuda sosai sai yayi dan kauri kadan
- 5
Ruwanki ya tafasa a tukunya. Sai kisa spoon ko hannu Kidinga diban kullin kina zubawa. Ki rufe ki tsaya in ya tafaso ki bude tukunyar. Yayi sau 3. Ki zuba ruwa a wani abin se ki tsamo danwaken kisaka. In yayi kasa toh ya dahu. In yyi sama a barshi ya kara dahuwa.
- 6
Aci da mai da yaji 💞
Yanayi
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Wanda aka rubuta daga
Similar Recipes

Dan Wake
Yayi dadi sosai kaunata ga danwake bata misaltuwa😋😊👌😉


Dan wake
Ina son duk wani abu dayashafi flour Dan HK dan wake yanacikin abubuwan danake so😍😋😋😘


Dan wake
#kitchenchallenge iyalina suna sanshi


Dan Wake
#Gargajiya


Dan wake


Dan wake
#. Akoda yaushe yarana suna son danwake don haka Nike cike da nishadi aduk lokacin yinsa . Ga sulbi ga dadi.


Dan wake


Dan wake


Simple ɗan wake


Dan wake
Hadin kwadayi #1post1hope


Dan wake


Dan wake
#teamsokoto Wannan girkin yanada matukar dadi….Nayi shine saboda yara naso abun wake ga yanda suke kiranshi 😅😅😅😅😅


Dan wake
Wannan shine karo na farko Dana tabayin Dan wake.


Dan wake
Hadin danwake mai Karin lapia da kuzari yayi dadi sosai naci na tande plate. #danwakecontest


Dan wake
Its very simple to make and its so delicious #dan-wakecontest


Dan wake


Dan wake
Abincin gargajiya na hausawa


Dan wake


Dan wake
Ina matukar son Duk wani abu daya danganci fulawa don hk Dan wake yana dg ciki abubuwan d nake matukar kauna


Dan wake
Dan wake abincin gargajiyane da ake ji dashi a arewacin najeriya...yanadaga cikin abincin mafi saukin dahuwa xaki iya dafawa bako Wanda ma ba Dan kasar ba yaci kuma na tabbata xaiji dadinsa SBD nima na dafa wannan Dan waken ne gawata bakowa yar kudancin najeriya #danwakecontest


Dan wake
Dan wake abinci ne n marmari ga sawqin yi naji dadinsa sosae


Dan wake
#SKG


Dan wake
Dan wake abincin gargajiya ne , iyalina suna son girkin gargajiya, don haka sunji dadinsa sosai💃💃💃😋😋


Dan wake
#teamsokoto


Simple Dan wake
Simple Dan wake amma sai dadi.#Danwakecontest


Dan wake
Yarinyata tana son Dan wake sosai so nakanyi Mata domin tafiya Makaranta. #BacktoSchool. #teamBauchi


Dan wake


Dan wake
Girki ne na Mar Mari da kwadayi (girkin gargajiya daga hausawa)


Dan wake
Bana gajiya da chin danwake


Dan wake
#MGTC

More Recommended Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/6570374
sharhai