Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Alanyahu ki yanka manya
  2. Kayan miya ki nika
  3. Maggi da curry
  4. Tarugu da albasa
  5. Nama ki tafasa da kayan kamshi da maggi da albasa
  6. Mai

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki soya mai kisa kayan miyarki idan ya fara soyuwa saiki sa naman da ruwan tafashe

  2. 2

    Kisa maggi da curry da kayan kamshi, idan ya kusa soyuwa saiki sa alanyahunki ki bashi 2 minutes saiki sa tarugu da albasa da kika jajjaga ki bashi 2 minutes saiki sauke

  3. 3

    Zaki iya ci da couscous, shinkafa. Doya, Sakwara da dai sauransu

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Umman Amir And Minaal 🎂🍜🍝
on
Nigeria
........ I like cooking very much.....and I like been in the kitchen all the time, I'm proud of my self 💟💟💟
Read more

Comments

Similar Recipes