Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Wake
  2. Attarugu
  3. Tattase
  4. Albasa
  5. Spices
  6. Chopped green pepper
  7. Manja
  8. Maggie

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki surfa wakenki ki wankeshi da kyau sai ki zuba attarugunki da albasa da Tattase aciki sai ki kai marrkade in an dawo sai ki zuba Manja Ruwan zafi maiggi spices sai ki kullasu a leda ki dafashi, alalenmu ya gama

  2. 2

    Miya kuma ki jajjagen tattasenki da albasa da Attarugu sai ki soyashi da Manja ki yanka green pepper naki a ciki kisa Maggi da spices Don test, shikenan sauce yayi

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Khadija MBello
Khadija MBello @cook_14191935
on
#bornostate.

Comments

Similar Recipes