Rice and beans with fish

Asak
Asak @asak8446
kazaure jigawa state

rice and beans is one of my favorite food

Rice and beans with fish

rice and beans is one of my favorite food

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki dafa wake idan ya kusa dahuwa saiki sauke ki qara wankewa

  2. 2

    Saiki dafa shinkafa itama inta kusa dahuwa saiki sauke ki qara wankewa

  3. 3

    Saiki hada wake da shinkafa din wuri guda ki saka cinnamon kadan ki maida wuta ki barsu su qarasa dahuwa

  4. 4

    For the fish kuma saiki sa masa salt ki soya ko kuma ki sa spice ki gasa a oven for 30mnts at 180oc

  5. 5

    Saiki yankan salad,cucumber and carrot naki

  6. 6

    Ki xuba awake da shinkafa naki kisa mai da yaji da kifi da salads naki kici wayyo dadi😋😋

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Asak
Asak @asak8446
on
kazaure jigawa state

Comments

Similar Recipes