Donut.

Shamsiya Sani
Shamsiya Sani @cook_14306621
Kaduna State..

Godiya ga sadiya jahun.yayi dadi ina donut Amma banta yi wanda ya burge ni kamar wanan ba.. sosai..#kadunastatecontest..

Read more
Edit recipe
See report
Share

Ingredients

  1. 8 cupflour
  2. Halfsims butter
  3. 1egg
  4. 1cup
  5. Pinchsalt
  6. 2 cupwater
  7. 3 tbspMilk powder
  8. 2 tbsactive yeast
  9. Oil toh.fry

Cooking Instructions

  1. 1

    Step1.da farko zaki hada ruwan dumi da yeast da sugar.

  2. 2

    Step 2.sai ki narka butter ki hada da sugar da kwai ki mixing sosai..flour kuma sai ki hada gishiri da madara sai ki dauko hadin butter ki zuba ki hada da ruwan yeast ki kwaba sosai har ya hada jikin shi kuma yayi laushi kar yayi tauri..sai ki kara butter ki murza kwabin ki sosai zai yi smooth sosai..

  3. 3

    Step 3..sai ki making balls da hannu ke ki jira a farnti..ki rufe shi ki samu wuri mai dumi ki barshi kamar 40mint.zai taso sai..

  4. 4

    Step4.sai ki saka mai a wuta Amma ki rage wutar sosai indan yayi zafi sai kiyi amfani da yatsa ki huda taskiya ki soya..kinayi kina juyawa.

  5. 5

    Kuma kara yayi brown sosai..

  6. 6

    Indan kinaso sugar sai ki saka a ciki sugar tun da dumi shi..your donut is ready serve with zobo ko drink din da kk so..

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Written by

Shamsiya Sani
Shamsiya Sani @cook_14306621
on
Kaduna State..
my name is shamsiyya sani from Kaduna, an married.cooking and baking is my hubby's.i love my kitchen so much..
Read more

Similar Recipes

More Recommended Recipes